التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير ภาษาไทย سورة [آل عمران]

۞إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰٓ ءَادَمَ وَنُوحٗا وَءَالَ إِبۡرَٰهِيمَ وَءَالَ عِمۡرَٰنَ عَلَى ٱلۡعَٰلَمِينَ

التايلندية | ภาษาไทย

แท้จริง อัลลอฮฺได้ทรงเลือกอาดัม อลัยฮิสสลาม และพระองค์ได้ทรงให้บรรดามลาอิกะฮฺของพระองค์ทำการสูญูดต่อเขา และพระองค์ทรงเลือกนูฮฺและทรงให้เขาเป็นรอซูลท่านแรกของชาวโลก และพระองค์ทรงเลือกวงศ์วานของอิบรอฮีมและทรงทำให้ตำแหน่งการเป็นนบีตกเป็นของลูกหลานของเขา และพระองค์ทรงเลือกวงศ์วานของอิมรอน พระองค์ทรงเลือกพวกเขาเหล่านี้ทั้งหมด และทรงโปรดปรานพวกเขาเหนือทุกคนในยุคของพวกเขา

ذُرِّيَّةَۢ بَعۡضُهَا مِنۢ بَعۡضٖۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٌ

التايلندية | ภาษาไทย

พวกเขาเหล่านั้นตามที่ได้กล่าวมานั้น ที่เป็นบรรดานบีและลูกหลานของพวกเขาที่ปฏิบัติตามแนวทางของพวกเขา พวกเขาคือ ลูกหลานที่สืบทอดต่อ  กัน ระหว่างพวกเขาในเรื่องการให้เอกภาพต่ออัลลอฮฺและการประกอบคุณงามความดี พวกเขาสืบทอดกันระหว่างพวกเขาซึ่งเกียรติต่าง  และความประเสริฐต่าง  และอัลลอฮฺทรงได้ยินคำพูดของปวงบ่าวของพระองค์ทรงรอบรู้ในการงานของพวกเขา นั่นคือเหตุผลที่พระองค์ทรงเลือกผู้ที่พระองค์ทรงประสงค์จากหมู่พวกเขา และพระองค์ทรงคัดเลือกจากหมู่พวกเขาผู้ที่พระองค์ทรงประสงค์

إِذۡ قَالَتِ ٱمۡرَأَتُ عِمۡرَٰنَ رَبِّ إِنِّي نَذَرۡتُ لَكَ مَا فِي بَطۡنِي مُحَرَّرٗا فَتَقَبَّلۡ مِنِّيٓۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ

التايلندية | ภาษาไทย

จงรำลึกถึง –โอ้รอซูลเอ๋ย– ขณะที่ภรรยาของอิมรอน นั่นคือมารดาของมัรฺยัม อลัยฮัสสลาม ได้กล่าวว่าโอ้พระผู้อภิบาลของฉัน แท้จริง ฉันได้สัญญากับตนเอง ด้วยการให้สิ่งที่อยู่ในครรภ์ของฉันจากการตั้งท้องในครั้งนี้ เจาะจงไว้เพื่อพระองค์ อิสระจากทุกสิ่ง เพื่อรับใช้พระองค์และดูแลบ้านของพระองค์ ดังนั้น ขอพระองค์ได้โปรดรับสิ่งดังกล่าวจากฉันด้วยเถิด แท้จริงพระองค์เป็นผู้ทรงได้ยินในคำวิงวอนของฉัน ผู้ทรงรอบรู้ในเจตนารมณ์ของฉัน

فَلَمَّا وَضَعَتۡهَا قَالَتۡ رَبِّ إِنِّي وَضَعۡتُهَآ أُنثَىٰ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا وَضَعَتۡ وَلَيۡسَ ٱلذَّكَرُ كَٱلۡأُنثَىٰۖ وَإِنِّيسَمَّيۡتُهَا مَرۡيَمَ وَإِنِّيٓ أُعِيذُهَا بِكَ وَذُرِّيَّتَهَا مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ ٱلرَّجِيمِ

التايلندية | ภาษาไทย

ครั้นเมื่อครบกำหนดนางก็ได้คลอดบุตร และนางก็ได้กล่าวเป็นการขออภัยโทษต่ออัลลอฮฺ –ซึ่งนางได้หวังจากการตั้งครรภ์ของนางนั้นเป็นเพศชาย– ว่าโอ้พระผู้อภิบาลของฉัน แท้จริง แล้วฉันได้คลอดบุตรเป็นหญิง และอัลลอฮฺทรงรู้ดียิ่ง ถึงบุตรที่นางได้คลอดมา และบุตรชายที่ได้หวังไว้ไม่เหมือนกับบุตรสาวที่ได้มา ทั้งในด้านกำลังและรูปร่าง และฉันได้ตั้งชื่อนางว่า “มัรฺยัม”แล้วฉันขอต่อพระองค์ให้ทรงคุ้มครองนางและลูกของนาง ให้พ้นจากชัยฏอนที่ถูกขับไล่จากความเมตตาของพระองค์

فَتَقَبَّلَهَا رَبُّهَا بِقَبُولٍ حَسَنٖ وَأَنۢبَتَهَا نَبَاتًا حَسَنٗا وَكَفَّلَهَا زَكَرِيَّاۖ كُلَّمَا دَخَلَ عَلَيۡهَا زَكَرِيَّا ٱلۡمِحۡرَابَ وَجَدَعِندَهَا رِزۡقٗاۖ قَالَ يَٰمَرۡيَمُ أَنَّىٰ لَكِ هَٰذَاۖ قَالَتۡ هُوَ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِۖ إِنَّ ٱللَّهَ يَرۡزُقُ مَن يَشَآءُ بِغَيۡرِ حِسَابٍ

التايلندية | ภาษาไทย

และอัลลอฮฺได้ทรงตอบรับการบนบานของนางด้วยการตอบรับที่ดี และทรงให้นางมัรฺยัมเจริญวัยอย่างดีและทรงให้จิตใจของบรรดาบ่าวที่ดีทั้งหลายได้เมตตาเอ็นดูต่อนาง และได้ทรงให้ซะกะรียา อลัยฮิสสลาม เป็นผู้อุปการะนาง และคราใดที่ซะกะรียาเข้าไปหานาง  สถานที่สักการะของนาง เขามักจะพบอาหารที่ดีที่ง่ายอยู่ในที่นางเสมอ เขากล่าวว่ามัรฺยัมเอ๋ย เธอได้สิ่งนี้มาอย่างไรนางกล่าวว่าปัจจัยยังชีพนี้มาจากอัลลอฮฺ แท้จริง พระองค์เป็นผู้ทรงประทานปัจจัยยังชีพที่กว้างขวางแก่ผู้ที่พระองค์ทรงประสงค์โดยปราศจากการคิดคำนวณ

وَإِذۡ قَالَتِ ٱلۡمَلَـٰٓئِكَةُ يَٰمَرۡيَمُ إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰكِ وَطَهَّرَكِ وَٱصۡطَفَىٰكِ عَلَىٰ نِسَآءِ ٱلۡعَٰلَمِينَ

التايلندية | ภาษาไทย

และจงรำลึกเถิด –โอ้รอซูลเอ๋ย– ขณะที่มลาอิกะฮฺกล่าวแก่มัรฺยัม อลัยฮัสสลามว่าแท้จริงอัลลอฮฺได้ทรงเลือกเธอ เนื่องด้วยคุณลักษณะที่ดีต่าง  ที่เธอมี และทรงทำให้เธอบริสุทธิ์ และได้ทรงเลือกเธอให้เหนือบรรดาหญิงทั้งหลายในยุคของเธอ

يَٰمَرۡيَمُ ٱقۡنُتِي لِرَبِّكِ وَٱسۡجُدِي وَٱرۡكَعِي مَعَ ٱلرَّـٰكِعِينَ

التايلندية | ภาษาไทย

โอ้มัรฺยัมเอ๋ย จงยืนละหมาดให้ยาวนาน และจงกราบสุญูดต่อพระผู้อภิบาลของเจ้า และจงโค้งคำนับต่อพระองค์ ร่วมกับบรรดาผู้ที่โค้งคำนับทั้งหลายจากปวงบ่าวที่ดีของพระองค์

ذَٰلِكَ مِنۡ أَنۢبَآءِ ٱلۡغَيۡبِ نُوحِيهِ إِلَيۡكَۚ وَمَا كُنتَ لَدَيۡهِمۡ إِذۡ يُلۡقُونَ أَقۡلَٰمَهُمۡ أَيُّهُمۡ يَكۡفُلُ مَرۡيَمَ وَمَا كُنتَلَدَيۡهِمۡ إِذۡ يَخۡتَصِمُونَ

التايلندية | ภาษาไทย

เรื่องราวดังกล่าวที่เป็นเรื่องของซะกะรียาและมัรฺยัม อะลัยฮิมัสสลาม เป็นส่วนหนึ่งจากเรื่องราวที่เร้นลับซึ่งเราได้วะฮียฺให้แก่เจ้า –โอ้รอซูลเอ๋ย– เจ้าไม่ได้อยู่กับผู้รู้เหล่านั้นและกับผู้ทรงคุณธรรมเหล่านั้น ขณะที่พวกเขาโต้เถียงกันถึงเรื่องผู้ที่เหมาะสมในการอุปการะมัรฺยัม ดังนั้นพวกเขาจึงใช้การจับฉลาก พวกเขาโยนปากกาของพวกเขา และปากกาของซะกะรียา อลัยฮิสสลาม ชนะไป

إِذۡ قَالَتِ ٱلۡمَلَـٰٓئِكَةُ يَٰمَرۡيَمُ إِنَّ ٱللَّهَ يُبَشِّرُكِ بِكَلِمَةٖ مِّنۡهُ ٱسۡمُهُ ٱلۡمَسِيحُ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَ وَجِيهٗا فِيٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَمِنَ ٱلۡمُقَرَّبِينَ

التايلندية | ภาษาไทย

จงรำลึกถึง –โอ้รอซูลเอ๋ย– ขณะที่มลาอิกะฮฺกล่าวว่าโอ้มัรฺยัมเอ๋ย แท้จริง อัลลอฮฺทรงแจ้งข่าวดีแก่เธอด้วยลูกชายซึ่งจะเกิดมาโดยไม่มีพ่อ แต่จะเกิดมาด้วยพจมานจากอัลลอฮฺ โดยพระองค์กล่าวว่า“จงเป็น” ดังนั้น เขาก็ปรากฎมาเป็นเด็กชายด้วยการอนุมัติของอัลลอฮฺ และเด็กคนนี้มีชื่อว่า “อัลมะซีฮฺอีซา”บุตรของมัรฺยัม เขามีสถานะที่ยิ่งใหญ่ในโลกนี้และในปรโลก และจะอยู่ในหมู่ผู้ใกล้ชิดสำหรับพระองค์ผู้ทรงสูงส่ง

وَيُكَلِّمُ ٱلنَّاسَ فِي ٱلۡمَهۡدِ وَكَهۡلٗا وَمِنَ ٱلصَّـٰلِحِينَ

التايلندية | ภาษาไทย

และเขาจะพูดกับผู้คนขณะที่เขายังเป็นเด็กเล็กก่อนวัยที่จะพูดได้ และเขาจะพูดกับพวกเขาในตอนที่เขาโตซึ่งความแข็งแรงและความเป็นผู้ชายของเขาสมบูรณ์ เขาจะสนทนากับพวกเขาในเรื่องที่ดีในเรื่องที่เกี่ยวกับศาสนาและทางโลกของพวกเขา และเขาเป็นคนหนึ่งจากเหล่าผู้ทรงคุณธรรม ทั้งในคำพูดและการปฏิบัติของพวกเขา

قَالَتۡ رَبِّ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي وَلَدٞ وَلَمۡ يَمۡسَسۡنِي بَشَرٞۖ قَالَ كَذَٰلِكِ ٱللَّهُ يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُۚ إِذَا قَضَىٰٓ أَمۡرٗا فَإِنَّمَايَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ

التايلندية | ภาษาไทย

นางมัรฺยัมกล่าวด้วยความแปลกใจ ถึงการที่นางจะมีลูกโดยไม่มีสามีว่าฉันจะมีลูกได้อย่างไรทั้งที่ไม่เคยมีผู้ชายคนไหนเข้าใกล้ฉัน ทั้งในแบบที่ถูกต้องหรือไม่ถูกต้องมลาอิกะฮฺได้กล่าวแก่นางว่าการสร้างของอัลลอฮฺซึ่งลูกชายให้แก่เจ้าโดยไม่มีพ่อ ก็เหมือนกับการสร้างสิ่งที่พระองค์ทรงประสงค์อื่น  ที่มันขัดแย้งกับสิ่งที่คุ้นเคยปกติ เพราะเมื่อพระองค์ทรงประสงค์ต่อสิ่งใด พระองค์ก็เพียงประกาศิตแก่สิ่งนั้นว่า “จงเป็น” แล้วสิ่งนั้นก็จะเป็นขึ้น ดังนั้น ไม่มีสิ่งใดที่จะขัดขวางพระองค์ได้

وَيُعَلِّمُهُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَٱلتَّوۡرَىٰةَ وَٱلۡإِنجِيلَ

التايلندية | ภาษาไทย

และพระองค์ทรงสอนให้เขาเขียน ทรงสอนความถูกต้องและความเหมาะสมในการพูดและการกระทำ และทรงสอนคัมภีร์อัตเตารอตที่ได้ประทานลงมายังมูซา อลัยฮิสสลาม และทรงสอนอัลอินญีลที่จะประทานลงมายังเขา

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [التحريم]

وَمَرۡيَمَ ٱبۡنَتَ عِمۡرَٰنَ ٱلَّتِيٓ أَحۡصَنَتۡ فَرۡجَهَا فَنَفَخۡنَا فِيهِ مِن رُّوحِنَا وَصَدَّقَتۡ بِكَلِمَٰتِ رَبِّهَا وَكُتُبِهِۦوَكَانَتۡ مِنَ ٱلۡقَٰنِتِينَ

الهوساوية | Hausa

Allah ya bugawa (sanya wa) waxanda suka yi imani da Allah da manzanninsa misali da halin Nana Maryam yar Imrana, wadda ta kiyaye farjinta daga aikata zina, sai Allah ya umarci malaika Jibrilu ya yi busa a jikinta, sai ta xauki cikin Annabi Isa da ikon Allah ba tare da uba ba, kuma ta gaskata da sharioin Allah, da littattafansa, waxanda ya saukar wa manzanninsa, kuma ta kasance daga cikin masu yi wa Allah xaa, ta hanyar kamanta umarninsa, da nisantar abubuwan da ya hana.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [المؤمنون]

وَجَعَلۡنَا ٱبۡنَ مَرۡيَمَ وَأُمَّهُۥٓ ءَايَةٗ وَءَاوَيۡنَٰهُمَآ إِلَىٰ رَبۡوَةٖ ذَاتِ قَرَارٖ وَمَعِينٖ

الهوساوية | Hausa

Muka sanya Annabi Isa xan Nana Maryam (عليه السلام) da mahaifiyarsa Nana Maryam suka zama alama mai nuna ikonmu, domin ta xau cikinsa ba tare da mahaifi ba, kuma mun ba su mafaka a wani wuri mai tudu a bayan qasa, wanda yake madaidaici, kuma wurin ya dace da zama, a cikinsa akwai ruwa mai gudana, da kai kawo.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [الأنبياء]

وَٱلَّتِيٓ أَحۡصَنَتۡ فَرۡجَهَا فَنَفَخۡنَا فِيهَا مِن رُّوحِنَا وَجَعَلۡنَٰهَا وَٱبۡنَهَآ ءَايَةٗ لِّلۡعَٰلَمِينَ

الهوساوية | Hausa

Ya wannan Manzo ka ambaci qissar Nana Maryam (alaihas salam) wadda ta kare kanta daga zina, sai Allah Madaukakin Sarki ya aika mata da Malaika Jibrilu (عليهالسلام), ya yi mata busa, sai ta samu cikin Annabi Isa (عليه السلام). Kuma ita da xanta Annabi Isa sun kasance alamu ne ga mutane a bisa ikon Allah, da kuma cewa babu wani abin da zai gagare shi, ta yadda ya halicce shi ba tare da uba ba.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [مريم]

وَٱذۡكُرۡ فِي ٱلۡكِتَٰبِ مَرۡيَمَ إِذِ ٱنتَبَذَتۡ مِنۡ أَهۡلِهَا مَكَانٗا شَرۡقِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Kuma ka ambaci labarin nana Maryam (alaihas salam) – ya kai wannan Manzo – a cikin Alquranin da aka saukar maka, yayin da ta nesanci iyalinta, ta kaxaita a wani wuri can gabas da su.

فَٱتَّخَذَتۡ مِن دُونِهِمۡ حِجَابٗا فَأَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡهَا رُوحَنَا فَتَمَثَّلَ لَهَا بَشَرٗا سَوِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai ta sanya shamaki tsakaninta da mutanenta, saboda kar su gan ta a lokacin da take ibada ga Ubangijinta, sai muka aiko mata da Malaika Jibrilu (عليه السلام), ya fito mata da kamannin mutum mai cikakken halitta, sai ta ji tsoron kada dai yana neman ta da wani mummunan abu ne.

قَالَتۡ إِنِّيٓ أَعُوذُ بِٱلرَّحۡمَٰنِ مِنكَ إِن كُنتَ تَقِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Yayin da ta gan shi a kamannin cikakken mutum, yana fuskantar wurinta sai ta ce: ina neman tsarin Allah mai rahama daga gare ka, kada ka yi mini wani mummunan abu – ya kai wannan mutum – idan har ka kasance kana tsoron Allah.

قَالَ إِنَّمَآ أَنَا۠ رَسُولُ رَبِّكِ لِأَهَبَ لَكِ غُلَٰمٗا زَكِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai Malaika jibrilu (عليه السلام) ya ce: ni ba mutum ba ne, ki sani ni xan aike ne daga Ubangijinki zuwa gare ki, domin na ba ki xa nagartacce, tsarkakakke.

قَالَتۡ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي غُلَٰمٞ وَلَمۡ يَمۡسَسۡنِي بَشَرٞ وَلَمۡ أَكُ بَغِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai Nana Maryam tana cike da mamaki ta ce: ta yaya zan samu xa, alhali ba ni da miji ko wani mutum da ya tava kusanta ta, kuma ni ba mazinaciya ba ce ballantana na haifi xan?

قَالَ كَذَٰلِكِ قَالَ رَبُّكِ هُوَ عَلَيَّ هَيِّنٞۖ وَلِنَجۡعَلَهُۥٓ ءَايَةٗ لِّلنَّاسِ وَرَحۡمَةٗ مِّنَّاۚ وَكَانَ أَمۡرٗا مَّقۡضِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai Malaika Jibrilu (عليه السلام) ya ce mata: lamarin haka yake, kamar yadda kika faxa, cewa xa namiji bai tava kusantar ki ba, kuma ke ba mazinaciya ba ce. Amma dai Ubangijinki ya ce: halittar xa ba tare da uba ba, abu ne mai sauqi a wurina, kuma saboda xan da za a ba ki ya zama alama ga mutane bisa ikon Allah, kuma wata rahama ce ta musamman daga wurinmu zuwa gare ki, da duk wanda ya yi imani da shi. Kuma halittar wannan yaron naki qaddara ce daga wurin Allah abar zartarwa, rubutaccciya a cikin Lauhil-Mahfuz.

۞فَحَمَلَتۡهُ فَٱنتَبَذَتۡ بِهِۦ مَكَانٗا قَصِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai ta xauki cikinsa, bayan Malaika ya yi mata busa, ta nisanci mutanenta zuwa wani wuri mai nisa, inda babu mutane.

فَأَجَآءَهَا ٱلۡمَخَاضُ إِلَىٰ جِذۡعِ ٱلنَّخۡلَةِ قَالَتۡ يَٰلَيۡتَنِي مِتُّ قَبۡلَ هَٰذَا وَكُنتُ نَسۡيٗا مَّنسِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai naquda ta kama ta, sai ta rave a jikin wani kututturen bishiyar dabino. Sai Nana Maryam (alaihas salam) ta ce: kaicona! Ina ma dai na mutu kafin wannan rana, na kasance wani abun da ba a tuna da shi ba, saboda kada a yi mini mummunan zato.

فَنَادَىٰهَا مِن تَحۡتِهَآ أَلَّا تَحۡزَنِي قَدۡ جَعَلَ رَبُّكِ تَحۡتَكِ سَرِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai Annabi Isa (عليه السلام) ya kira ta daga qarqashin qafafuwanta ya ce mata: kada ki yi baqin-ciki. Allah ya saka miki wani idon ruwa wanda za ki sha daga cikinsa.

وَهُزِّيٓ إِلَيۡكِ بِجِذۡعِ ٱلنَّخۡلَةِ تُسَٰقِطۡ عَلَيۡكِ رُطَبٗا جَنِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Kuma ki kama kututturen dabinon nan, ki jijjiga shi, nunannun yayan dabino, sababbin tsinkewa za su faxo miki.

فَكُلِي وَٱشۡرَبِي وَقَرِّي عَيۡنٗاۖ فَإِمَّا تَرَيِنَّ مِنَ ٱلۡبَشَرِ أَحَدٗا فَقُولِيٓ إِنِّي نَذَرۡتُ لِلرَّحۡمَٰنِ صَوۡمٗا فَلَنۡ أُكَلِّمَٱلۡيَوۡمَ إِنسِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Ki ci yayan dabinon, kuma ki sha ruwan qoramar, sannan ki yi farin-ciki da jaririnki, kada ki yi baqin-ciki. Idan kuma kin ga wani mutum ya tambaye ki labarin jaririn, to , ki ce masa: haqiqa na xora wa kaina cewa zan yi shiru, saboda neman yardar Ubangijina mai rahama, don haka yau ba zan yi magana da wani mutum ba.

فَأَتَتۡ بِهِۦ قَوۡمَهَا تَحۡمِلُهُۥۖ قَالُواْ يَٰمَرۡيَمُ لَقَدۡ جِئۡتِ شَيۡـٔٗا فَرِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai Nana Maryam ta zo da xanta wurin mutanenta, tana riqe da shi. Mutanenta cikin qyamata suka ce mata: ya ke Maryam, lallai kin zo da wani abu, wanda muninsa ya girmama, kin zo da yaro ba tare da uba ba!.

يَـٰٓأُخۡتَ هَٰرُونَ مَا كَانَ أَبُوكِ ٱمۡرَأَ سَوۡءٖ وَمَا كَانَتۡ أُمُّكِ بَغِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Ya ke wadda kika yi kama da Haruna a wajen ibada (wani mutumin kirki ne), babanki fa ba mazinaci ba ne, haka ma mahaifiyarki ba mazinaciya ba ce, ke daga tsarkakakken gida wanda aka san su da nagarta kike, don me za ki zo mana da yaro mara uba!.

فَأَشَارَتۡ إِلَيۡهِۖ قَالُواْ كَيۡفَ نُكَلِّمُ مَن كَانَ فِي ٱلۡمَهۡدِ صَبِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai ta yi nuni zuwa ga xanta Annabi Isa (عليه السلام) yana kan shimfixar haihuwa. Sai mutanenta cikin mamaki, suka ce mata: yaya za mu yi magana da jariri wanda yake kan shimfixar haihuwa?

قَالَ إِنِّي عَبۡدُ ٱللَّهِ ءَاتَىٰنِيَ ٱلۡكِتَٰبَ وَجَعَلَنِي نَبِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Sai Annabi Isa (عليه السلام) ya ce: lallai ni bawan Allah ne. Ya ba ni Injila kuma ya saka ni in zama xaya daga cikin annabawansa.

وَجَعَلَنِي مُبَارَكًا أَيۡنَ مَا كُنتُ وَأَوۡصَٰنِي بِٱلصَّلَوٰةِ وَٱلزَّكَوٰةِ مَا دُمۡتُ حَيّٗا

الهوساوية | Hausa

Kuma ya sanya ni mai yawan amfanarwa ga bayinsa a duk inda nake, kuma ya umarce ni da yin sallah, da bayar da zakka tsawon rayuwata.

وَبَرَّۢا بِوَٰلِدَتِي وَلَمۡ يَجۡعَلۡنِي جَبَّارٗا شَقِيّٗا

الهوساوية | Hausa

Kuma ya sanya ni mai biyayya ga mahaifiyata, bai mayar da ni mai girman-kai ba, ko mai sabo wajen biyayyar Ubangiji ba.

وَٱلسَّلَٰمُ عَلَيَّ يَوۡمَ وُلِدتُّ وَيَوۡمَ أَمُوتُ وَيَوۡمَ أُبۡعَثُ حَيّٗا

الهوساوية | Hausa

Aminci daga sharrin shaixan da mataimakansa ya tabbata a kaina, ranar haihuwata, da ranar mutuwata, da ranar da za a tayar da ni da rai a gidan Alqiyama. Don haka shaixan ba zai iya fizga ta a waxannan matakai guda uku, masu ban tsoro ba.

ذَٰلِكَ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَۖ قَوۡلَ ٱلۡحَقِّ ٱلَّذِي فِيهِ يَمۡتَرُونَ

الهوساوية | Hausa

Wanda aka siffanta da waxancan siffofin shi ne Annabi Isa xan Nana Maryam (عليهالسلام). Kuma wannan maganar ita ce zancen gaskiya dangane da shi, ba abin da vatattu masu shakku dangane da shi suke faxa kuma suke sava wa juna a ciki ba.

مَا كَانَ لِلَّهِ أَن يَتَّخِذَ مِن وَلَدٖۖ سُبۡحَٰنَهُۥٓۚ إِذَا قَضَىٰٓ أَمۡرٗا فَإِنَّمَا يَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ

الهوساوية | Hausa

Sam-sam bai cancanta ga Allah ba ya xauki wani a matsayin xa. Ya xaukaka, ya tsarkaka daga yin haka. Duk lokacin da ya yi nufin wani abu, to kawai yana cewa abin ne kasance, sai ya kasance. Duk wanda ya kasance haka to ya fi qarfin a jingina masa xa.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [المائدة]

لَّقَدۡ كَفَرَ ٱلَّذِينَ قَالُوٓاْ إِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلۡمَسِيحُ ٱبۡنُ مَرۡيَمَۚ قُلۡ فَمَن يَمۡلِكُ مِنَ ٱللَّهِ شَيۡـًٔا إِنۡ أَرَادَ أَن يُهۡلِكَٱلۡمَسِيحَ ٱبۡنَ مَرۡيَمَ وَأُمَّهُۥ وَمَن فِي ٱلۡأَرۡضِ جَمِيعٗاۗ وَلِلَّهِ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَاۚ يَخۡلُقُ مَايَشَآءُۚ وَٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ

الهوساوية | Hausa

Waxanda suke ce wa Al-Masihu Isa xan Maryam Allah ne sun kafirta. Ka faxa musu – ya kai wannan Manzo – waye yake da ikon ya hana Allah ya halakar da Al-Masihu Isa xan Maryam, kuma ya halakar da mahaifiyarsa, ya halakar da duk waxanda suke bayan qasa, idan ya yi nufin halaka su xin? Idan babu wanda zai iya hana shi aikata haka, to wannan ya nuna babu abin bautawa da cancanta da gaskiya sai Allah, kuma haqiqa kowa da kowa ; Isa xan Maryam, da Mahaifiyarsa, da sauran halitta, dukkaninsu halittar Allah ne. Allah ne yake da mulkin sammai da qassai da abin da yake tsakaninsu, yana halittar abin da ya ga dama, daga cikinsu akwai Isa xan Maryam, bawansa ne, Manzonsa ne. Kuma Allah mai iko ne a kan dukkan komai.

مَّا ٱلۡمَسِيحُ ٱبۡنُ مَرۡيَمَ إِلَّا رَسُولٞ قَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهِ ٱلرُّسُلُ وَأُمُّهُۥ صِدِّيقَةٞۖ كَانَا يَأۡكُلَانِ ٱلطَّعَامَۗ ٱنظُرۡكَيۡفَ نُبَيِّنُ لَهُمُ ٱلۡأٓيَٰتِ ثُمَّ ٱنظُرۡ أَنَّىٰ يُؤۡفَكُونَ

الهوساوية | Hausa

Annabi Isa Almasihu xan Maryam bai kasance ba, face Manzo daga cikin manzanni, duk abin da yake gudana a kansu na mutuwa, yana gudana a kansa. Mahaifiyarsa Maryam mai yawan gaskiya ce da gaskatawa, su biyun duka suna cin abinci, saboda buqatarsu gare shi, to ta yaya za su zama ababan bauta, alhali suna buqatar abinci! Ya wannan Manzo ka duba, duba na lura, irin yadda muke bayyana musu ayoyi masu nuna kaxaitaka, da nuna vacin abin da suke kai na wuce-gona-da- iri wajen dangana allantaka ga wanin Allah, kuma su duk da haka suna inkarin waxannan ayoyi. Sannan ka sake dubawa, duba na lura, ta yaya ake juyar da su ga barin gaskiya, duk da waxannan ayoyi bayyanannu da suke nuna kaxaitakar Allah.

إِذۡ قَالَ ٱللَّهُ يَٰعِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ ٱذۡكُرۡ نِعۡمَتِي عَلَيۡكَ وَعَلَىٰ وَٰلِدَتِكَ إِذۡ أَيَّدتُّكَ بِرُوحِ ٱلۡقُدُسِ تُكَلِّمُ ٱلنَّاسَفِي ٱلۡمَهۡدِ وَكَهۡلٗاۖ وَإِذۡ عَلَّمۡتُكَ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَٱلتَّوۡرَىٰةَ وَٱلۡإِنجِيلَۖ وَإِذۡ تَخۡلُقُ مِنَ ٱلطِّينِ كَهَيۡـَٔةِ ٱلطَّيۡرِبِإِذۡنِي فَتَنفُخُ فِيهَا فَتَكُونُ طَيۡرَۢا بِإِذۡنِيۖ وَتُبۡرِئُ ٱلۡأَكۡمَهَ وَٱلۡأَبۡرَصَ بِإِذۡنِيۖ وَإِذۡ تُخۡرِجُ ٱلۡمَوۡتَىٰ بِإِذۡنِيۖ وَإِذۡكَفَفۡتُ بَنِيٓ إِسۡرَـٰٓءِيلَ عَنكَ إِذۡ جِئۡتَهُم بِٱلۡبَيِّنَٰتِ فَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ مِنۡهُمۡ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّا سِحۡرٞ مُّبِينٞ

الهوساوية | Hausa

Ka tuna lokaci da Allah ya ce wa Annabi Isa (عليه السلام)ya kai Isa xan Maryam, ka tuna niimata a kanka, lokacin da na halicce ka ba da uba ba. Ka tuna niimata a kan mahaifiyarka Maryam (alaihas salam) yayin da na zave ta a kan sauran matan zamaninta. Ka tuna daga cikin abin da na yi maka niima da shi, yayin da na qarfafa ka da malaika Jibrilu (عليه السلام), kana yi wa mutane magana – alhali kana jariri – kana kiran su zuwa ga Allah, sannan kana musu magana kana dattijonka, kana faxa musu abin da na aiko ka da shi zuwa gare su. Daga cikin abin da na yi maka niimarsa na sanar da kai rubutu, na sanar da kai Attaura, wanda aka saukar wa Musa (صلى الله عليه وسلم) da Injilar da aka saukar maka, na sanar da kai sirrikan sharia da faidodinta da hikimominta. Daga cikin abin da na yi maka niimarsa kana suranta tsuntsu daga tavo, sannan ka yi busa a cikinsa, sai ya zama tsuntsu, kana warkar da wanda aka haifa yana makaho, kana warkar da mai kuturta, fatarsa ta yi kyau, kana raya matattu ta hanyar roqon Allah a kan ya raya su, dukkan waxannan abubuwa suna faruwa ne da izinina. Daga cikin niimar da na yi maka, na kare ka daga Bani Israil yayin da suka yi niyyar kasheka, lokacin da ka zo musu da muujizozi bayyanannu, suka kafirce da su, suka ce: babu abin da Isa ya zo da shi, sai sihiri bayananne.

وَإِذۡ قَالَ ٱللَّهُ يَٰعِيسَى ٱبۡنَ مَرۡيَمَ ءَأَنتَ قُلۡتَ لِلنَّاسِ ٱتَّخِذُونِي وَأُمِّيَ إِلَٰهَيۡنِ مِن دُونِ ٱللَّهِۖ قَالَ سُبۡحَٰنَكَمَا يَكُونُ لِيٓ أَنۡ أَقُولَ مَا لَيۡسَ لِي بِحَقٍّۚ إِن كُنتُ قُلۡتُهُۥ فَقَدۡ عَلِمۡتَهُۥۚ تَعۡلَمُ مَا فِي نَفۡسِي وَلَآ أَعۡلَمُ مَا فِينَفۡسِكَۚ إِنَّكَ أَنتَ عَلَّـٰمُ ٱلۡغُيُوبِ

الهوساوية | Hausa

Ka tuna ranar Alqiyama yayin da Allah zai ce – yana magana da Annabi Isa xan Maryam (عليه السلام) –: ya Isa xan Maryam, shin kai ne ka faxa wa mutane ku mayar da ni da mahaifiyata abubuwan bautawa koma bayan Allah?. Sai Annabi Isa ya bayar da amsa yana mai tsarkake Ubangijinsa ya ce: ba ya yiwuwa gare ni, in faxa musu wani abu sai gaskiya. Kuma da za a qaddara na faxi haka, da ka sani ya Allah, saboda babu abin da yake vuya gare ka, ka san abin da na voye a raina, amma ni ban san abin da ka voye a ranka ba. Kai kaxai ne ka san dukkan abin da ba ya nan, da dukkan abin da yake voye da wanda yake sarari.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [النساء]

وَبِكُفۡرِهِمۡ وَقَوۡلِهِمۡ عَلَىٰ مَرۡيَمَ بُهۡتَٰنًا عَظِيمٗا

الهوساوية | Hausa

Mun kore su daga rahama saboda kafircinsu, da sukan Maryamu alaihas salam da zina, don qarya da kage.

يَـٰٓأَهۡلَ ٱلۡكِتَٰبِ لَا تَغۡلُواْ فِي دِينِكُمۡ وَلَا تَقُولُواْ عَلَى ٱللَّهِ إِلَّا ٱلۡحَقَّۚ إِنَّمَا ٱلۡمَسِيحُ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَ رَسُولُٱللَّهِ وَكَلِمَتُهُۥٓ أَلۡقَىٰهَآ إِلَىٰ مَرۡيَمَ وَرُوحٞ مِّنۡهُۖ فَـَٔامِنُواْ بِٱللَّهِ وَرُسُلِهِۦۖ وَلَا تَقُولُواْ ثَلَٰثَةٌۚ ٱنتَهُواْ خَيۡرٗا لَّكُمۡۚ إِنَّمَاٱللَّهُ إِلَٰهٞ وَٰحِدٞۖ سُبۡحَٰنَهُۥٓ أَن يَكُونَ لَهُۥ وَلَدٞۘ لَّهُۥ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِۗ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ وَكِيلٗا

الهوساوية | Hausa

Ya wannan Manzo ka ce wa Nasara, waxanda a ka ba wa Injila: kada ku qetare iyaka a cikin addininku, kuma kada ku faxi komai a kan Annabi Isa (عليه السلام) ku dangana shi ga Allah sai dai gaskiya. Al-Masihu Isa xan Maryam Manzon Allah ne, Allah ya aiko shi da gaskiya, ya halicce shi da kalmarsa da ya aiko malaika Jibrilu da ita zuwa ga Maryam, ita ce faxinsa kun wato kasance sai ya kasance, kuma ita ce busa daga Allah da malaika Jibrilu ya yi busa da ita da umarnin Allah, don haka ku yi imani da Allah da Manzanninsa gaba xaya, ba tare da rarrabewa ba. Kada ku ce: abubuwan bauta guda uku ne. Ku bar wannan vatacciyar magana ta qarya, barin ta alheri gare ku a duniya da lahira. Allah ne kaxai abin bauta guda xaya, ya tsarkaka daga abokin tarayya, da xa, shi ne mawadaci, yana da mulkin sama da qasa, da mulkin abin da yake tsakaninsu. Kuma gwargwadon abin da yake cikin sama da qasa Allah ne mai kula da su da lura da su.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير Hausa سورة [آل عمران]

۞إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰٓ ءَادَمَ وَنُوحٗا وَءَالَ إِبۡرَٰهِيمَ وَءَالَ عِمۡرَٰنَ عَلَى ٱلۡعَٰلَمِينَ

الهوساوية | Hausa

Haqiqa Allah ya zavi Annabi Adam (عليه السلام) ya sanya malaikunsa suka yi masa sujjada. Ya zavi Annabi Nuhu, ya sanya shi farkon Manzo zuwa ga mutanen da suke bayan qasa. Ya zavi iyalan Annabi Ibrahim ya sanya annabci ya wanzu a cikin zuriyarsa. Ya zavi iyalan Imrana. Dukkan waxannan ya zave su, ya fifita su a kan mutanen zamaninsu.

ذُرِّيَّةَۢ بَعۡضُهَا مِنۢ بَعۡضٖۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٌ

الهوساوية | Hausa

Waxannan da aka ambata daga annabawa da zuriyarsu, waxanda suka bi hanyarsu, to zuriya ce da sashenta daga sashe yake, a wajen kaxaita Allah da ayyuka nagari, suna gadon karamci da kyawawan halaye daga junansu. Allah yana jin maganganun bayinsa, kuma ya san ayyukansu, don haka ya zavi waxanda ya ga dama daga cikinsu, ya fifita waxanda ya ga dama daga cikinsu.

إِذۡ قَالَتِ ٱمۡرَأَتُ عِمۡرَٰنَ رَبِّ إِنِّي نَذَرۡتُ لَكَ مَا فِي بَطۡنِي مُحَرَّرٗا فَتَقَبَّلۡ مِنِّيٓۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ

الهوساوية | Hausa

Ka tuna – ya kai wannan Manzo – yayin da matar Imran, mahaifiyar nana Maryam (alaihas salam) ta ce: na Ubangiji ni na wajabta wa kaina zan sanya abin da yake cikin cikina ya zama naka kai kaxai, na yanta shi daga dukkan wata hidima, don ya yi maka hidima, ya yi wa xakinka hidima, ka karva daga gare ni. Haqiqa kai mai jin adduata ne, kuma masani ne ga niyyata.

فَلَمَّا وَضَعَتۡهَا قَالَتۡ رَبِّ إِنِّي وَضَعۡتُهَآ أُنثَىٰ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا وَضَعَتۡ وَلَيۡسَ ٱلذَّكَرُ كَٱلۡأُنثَىٰۖ وَإِنِّيسَمَّيۡتُهَا مَرۡيَمَ وَإِنِّيٓ أُعِيذُهَا بِكَ وَذُرِّيَّتَهَا مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ ٱلرَّجِيمِ

الهوساوية | Hausa

Da cikinta ya kai ta haife abin da yake cikinta xin. Sai ta ce – tana mai bayar da uzuri, domin tana fatan cikin nata namiji ne – ta ce: ya Ubangiji na haife ta mace – Allah ya fi ta sanin abin da ta haifa – namijin da take fata ta samu ba kamar macen da aka ba ta yake ba, wajen qarfi da halitta. Na sa mata suna Maryam, kuma ina nema mata tsari da tsarinka tare da zuriyarta daga Shaixan, korarre daga rahamarka.

فَتَقَبَّلَهَا رَبُّهَا بِقَبُولٍ حَسَنٖ وَأَنۢبَتَهَا نَبَاتًا حَسَنٗا وَكَفَّلَهَا زَكَرِيَّاۖ كُلَّمَا دَخَلَ عَلَيۡهَا زَكَرِيَّا ٱلۡمِحۡرَابَ وَجَدَعِندَهَا رِزۡقٗاۖ قَالَ يَٰمَرۡيَمُ أَنَّىٰ لَكِ هَٰذَاۖ قَالَتۡ هُوَ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِۖ إِنَّ ٱللَّهَ يَرۡزُقُ مَن يَشَآءُ بِغَيۡرِ حِسَابٍ

الهوساوية | Hausa

Sai Allah ya karvi bakancenta kyakkyawar karva, ya rayar da ita a kyakkyawar tarbiyya, ya sanya zukatan mutanen qwarai daga cikin bayinsa suna tausayin ta. Ya sanya renonta a hannun Annabi Zakariyya (عليه السلام). Annabi Zakariyya ya kasance duk lokacin da ya shiga wurinta, inda take ibada, sai ya samu abinci mai daxi a wurinta. Sai ya yi mata magana ya ce mata: ya Maryam daga ina wannan abin arzikin yake? Sai ta ba shi amsa ta ce: wannan arzikin daga wajen Allah ne, haqiqa Allah yana azurta wanda ya ga dama arziki mai yalwa ba tare da lissafi ba.

وَإِذۡ قَالَتِ ٱلۡمَلَـٰٓئِكَةُ يَٰمَرۡيَمُ إِنَّ ٱللَّهَ ٱصۡطَفَىٰكِ وَطَهَّرَكِ وَٱصۡطَفَىٰكِ عَلَىٰ نِسَآءِ ٱلۡعَٰلَمِينَ

الهوساوية | Hausa

Ka tuna – ya kai wannan Manzo – yayin da malaiku suka cewa nana Maryam (Alaihas Salam): haqiqa Allah ya zave ki, saboda kin siffantu da kyawawan halaye. Ya tsarkake ki daga tawaya. Ya zave ki a kan matan talikai na zamaninki.

يَٰمَرۡيَمُ ٱقۡنُتِي لِرَبِّكِ وَٱسۡجُدِي وَٱرۡكَعِي مَعَ ٱلرَّـٰكِعِينَ

الهوساوية | Hausa

Ki yi doguwar tsayuwa a cikin sallah, ki yi sujjada ga Ubangijinki, ki yi rukui tare da masu rukuu daga cikin bayinsa salihai.

ذَٰلِكَ مِنۡ أَنۢبَآءِ ٱلۡغَيۡبِ نُوحِيهِ إِلَيۡكَۚ وَمَا كُنتَ لَدَيۡهِمۡ إِذۡ يُلۡقُونَ أَقۡلَٰمَهُمۡ أَيُّهُمۡ يَكۡفُلُ مَرۡيَمَ وَمَا كُنتَلَدَيۡهِمۡ إِذۡ يَخۡتَصِمُونَ

الهوساوية | Hausa

Wannan abin da aka ambata na labarin Annabi Zakariyya da nana Maryam (Alaihas Salam) yana daga cikin labarukan gaibu da muke maka wahayinsu – ya kai wannan Manzo –. Ba ka tare da waxannan malaman da salihan bayin lokacin da suka yi jayayya a kan wanda ya fi cancanta ya xauki tarbiyyantar da nana Maryam, har sai da suka yi quria, suka jefa alqalumansu, sai alqalamin Zakariyya ya samu nasara.

إِذۡ قَالَتِ ٱلۡمَلَـٰٓئِكَةُ يَٰمَرۡيَمُ إِنَّ ٱللَّهَ يُبَشِّرُكِ بِكَلِمَةٖ مِّنۡهُ ٱسۡمُهُ ٱلۡمَسِيحُ عِيسَى ٱبۡنُ مَرۡيَمَ وَجِيهٗا فِيٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَمِنَ ٱلۡمُقَرَّبِينَ

الهوساوية | Hausa

Ya wannan Manzo ka tuna lokacin da malaiku suka ce: ya Maryam Allah yana miki albishir da yaro, wanda za a halitta ba da uba ba. Kawai za a halicce shi da kalmar Allah, da ya ce: kasance sai yaron ya kasance da izinin Allah. Sunan wannan yaron: Isa xan Maryam, yana da matsayi babba a duniya da lahira, kuma yana cikin makusanta ga Allah Maxaukakin Sarki.

وَيُكَلِّمُ ٱلنَّاسَ فِي ٱلۡمَهۡدِ وَكَهۡلٗا وَمِنَ ٱلصَّـٰلِحِينَ

الهوساوية | Hausa

Zai yi wa mutane magana yana yaro qarami, tun kafin lokacin ya fara magana, kuma zai musu magana yana babba, a lokacin qarfinsa ya cika. Zai musu magana da abin da yake gyaruwar addininsu da rayuwarsu ne. Kuma yana cikin salihan mutane a cikin maganganunsu da ayyukansu.

قَالَتۡ رَبِّ أَنَّىٰ يَكُونُ لِي وَلَدٞ وَلَمۡ يَمۡسَسۡنِي بَشَرٞۖ قَالَ كَذَٰلِكِ ٱللَّهُ يَخۡلُقُ مَا يَشَآءُۚ إِذَا قَضَىٰٓ أَمۡرٗا فَإِنَّمَايَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ

الهوساوية | Hausa

Maryam tana mai mamaki yaya za ta haifi xa ba tare da miji ba ta ce:ta yaya zai zama ina da xa alhali wani mutum bai tava kusanta ta ba, ta hanyar halal ko ta hanyar haram. Sai Malaika ya ce da ita, kamar yadda Allah ya halitta miki xa ba tare da uba ba, haka yake halittar abin da ya ga dama daga abubuwan da suka sava wa abin da aka sani na alada. Idan Allah ya yi nufin wani abu sai ya ce da shi: kasance sai ya kasance. Babu abin da yake gagarar sa.

وَيُعَلِّمُهُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَٱلتَّوۡرَىٰةَ وَٱلۡإِنجِيلَ

الهوساوية | Hausa

Zai koya masa rubutu da dacewa cikin magana da aiki. Kuma zai koya masa Attaura wadda ya saukar wa Annabi Musa (عليه السلام). Kuma ya koya masa Injila wadda zai saukar masa da ita.

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير অসমীয়া سورة [التحريم]

وَمَرۡيَمَ ٱبۡنَتَ عِمۡرَٰنَ ٱلَّتِيٓ أَحۡصَنَتۡ فَرۡجَهَا فَنَفَخۡنَا فِيهِ مِن رُّوحِنَا وَصَدَّقَتۡ بِكَلِمَٰتِ رَبِّهَا وَكُتُبِهِۦوَكَانَتۡ مِنَ ٱلۡقَٰنِتِينَ

الأسامية | অসমীয়া

আল্লাহৰ প্ৰতি ঈমান পোষণকাৰী আৰু তেওঁৰ ৰাছুলৰ প্ৰতি ঈমান পোষণকাৰী সকলৰ বাবেআল্লাহে মাৰয়াম বিন্তে ইমৰাণৰ উদাহৰণ দাঙি ধৰিছেযিয়ে নিজৰ লজ্জাস্থান ব্যভিচাৰৰ পৰাসুৰক্ষিত ৰাখিছিল। তেতিয়া আল্লাহে জিব্ৰীলক তেওঁৰ ভিতৰত ফুঁ মাৰিবলৈ আদেশ দিলে।ফলত তেওঁ আল্লাহৰ আদেশত ঈছা আলাইহিছ ছালামক পিতৃ অবিহনেই গৰ্ভত ধাৰণ কৰিলে।তথা তেওঁ আল্লাহৰ চৰীয়তক আৰু ৰাছুলৰ ওপৰত অৱতীৰ্ণ কিতাপসমূহক সত্য বুলি মানিলৈছিল। আৰু তেওঁ আল্লাহৰ আদেশ পালন কৰি আৰু তেওঁৰ নিষেধকৃত বস্তুৰ পৰা বিৰতথাকি তেওঁৰ আনুগত্যকাৰী সকলৰ অন্তৰ্ভুক্ত আছিল।

التصنيفات
القرآن الكريم

المختصر في التفسير অসমীয়া سورة [المؤمنون]

وَجَعَلۡنَا ٱبۡنَ مَرۡيَمَ وَأُمَّهُۥٓ ءَايَةٗ وَءَاوَيۡنَٰهُمَآ إِلَىٰ رَبۡوَةٖ ذَاتِ قَرَارٖ وَمَعِينٖ

الأسامية | অসমীয়া

আমি মৰিয়ম আৰু তেওঁৰ পুত্ৰ ঈছাক আমাৰ অদ্ভুদ শক্তিৰ প্ৰতীক বনাইছিলোঁ। কিয়নো তেওঁপিতৃ নোহোৱাকৈ জন্ম লাভ কৰিছিল। আমি দুয়োকে এটা ওখ স্থান আশ্ৰয় দিছিলোঁ। যিঠাইডোখৰ আছিল সমতল আৰু বসবাস উপযোগী। লগতে তাত প্ৰবাহিত পানীৰো সুব্যৱস্থাআছিল।